Wahala domin sunan Kristi tana faruwa a duk fadin duniya kuma muna da alhakin yin addu'a da tallafawa 'yan'uwanmu maza da mata a cikin wadannan kasashe masu wahala. A cikin wadannan gajerun fina-finai guda takwas daga Muryar Shahidai, mabiyan Kristi wadanda aka tsananta musu a cikin nahiyoyi uku suna bada labarin bege da bangaskiyar su a cikin tsaninin wahala. Tsayyayar bangaskiya da yafewa da suka yi a gaban masu azabtarwa zai tunatar mana da manyan zukatan 'yan'uwanmu maza da mata na sauran duniya.

Kashi/Sassa

  • Labarin Sarah

    An kama Sarah kuma an yi mata dukan tsiya saboda taimakawa wajen buga mujallar majami'ar asirince.

    06:47
  • Labarin Shafia

    Mafarkin sace-sacen Shafia ya kare lokacinda ta sami danyen kofar gidan yarinta a bude. Sai dai, yayinda mafarki mai ban tsoro ya kare, wani ya fara.

    04:17
  • Labarin Salavat

    Salavat ya san yadda ake zaman kurkuku saboda imaninsa. Ya kuma san yadda iyalinsa suka sha wahala. Yanzu yana tunani za a iya mayar dashi a kurkuku.

    05:03
  • Labarin Padina

    Padina ta kuduri aniyar kashe kanta. Ta yi shirin girmama Allah...ta hanyar kunyata Yesu Kristi. Itace cikakkiyar Musulma, amma ba da jimawa ba Musulm... more

    07:10
  • Labarin Bounchan

    An girmama shi a matsayinsa na sojan gurguzu. An ki shi a matsayin mai bin Yesu Kristi. An daure shi fiye da shekaru goma saboda Kristi.

    05:59
  • Labarin Victoria

    Yayin da Victoria da 'yan'uwanta masu bi a Majami'ar Deeper Life da ke Gombe, Nigeria, suke addu'a tare don majami'u da aka tsananta musu, basu iya tu... more

    05:16
  • Labarin Liena

    Yayin da Liena ke addu'a, ta mika ranta ga Allah don ta zama shaidan Sa a Siriya mai fama da yaki. Amma ta fahimci Allah yana neman fiye da ranta. Shi... more

    05:13
  • Labarin Suta

    Dubi yadda biyayyar Suta ga Allah, cikin komawa ga kauyen da masu fafutukar Hindu suka umarce shi da ya bari, ba kawai ya canza rayuwarsa ba amma har ... more

    05:15
  • Labarin Hannelie

    Lokacin da Hannelie da iyalinta suka bar gidansu mai dadi a Afirka ta Kudu don yin hidima a fagen daga a Afghanistan, sun san hadarin yin haka. Amma d... more

    05:21
  • Labarin Sang-chul

    An bada labarin ta idanun daya daga cikin almajiran Fasto Han, wato Sang-chul, mutumin da ya bi tafarkin mashawarcinsa ta hanyar ci gaba da wa'azin bi... more

    06:59