Wahala domin sunan Kristi tana faruwa a duk fadin duniya kuma muna da alhakin yin addu'a da tallafawa 'yan'uwanmu maza da mata a cikin wadannan kasashe masu wahala. A cikin wadannan gajerun fina-finai guda takwas daga Muryar Shahidai, mabiyan Kristi wadanda aka tsananta musu a cikin nahiyoyi uku suna bada labarin bege da bangaskiyar su a cikin tsaninin wahala. Tsayyayar bangaskiya da yafewa da suka yi a gaban masu azabtarwa zai tunatar mana da manyan zukatan 'yan'uwanmu maza da mata na sauran duniya.

Kashi/Sassa

  • Labarin Fassal

    Wannan bidiyo zai tsima ku kuma ya kalubalanci sauran Kiristoci don yin addu'a ga 'yan'uwanmu Kiristocin Paskistan da kuma masu bi wadanda aka tsanan... more

    04:43
  • Labarin Sang-chul

    An bada labarin ta idanun daya daga cikin almajiran Fasto Han, wato Sang-chul, mutumin da ya bi tafarkin mashawarcinsa ta hanyar ci gaba da wa'azin bi... more

    06:57