Angayan sa Pamilya
Labarin Fassal
Wannan bidiyo zai tsima ku kuma ya kalubalanci sauran Kiristoci don yin addu'a ga 'yan'uwanmu Kiristocin Paskistan da kuma masu bi wadanda aka tsananta musu a duk kewayen duniya.
Mga Yugto
-
Labarin Sarah
An kama Sarah kuma an yi mata dukan tsiya saboda taimakawa wajen buga mujallar majami'ar asirince.
-
Labarin Alex
Wani mutum dan kasar Colombia da ya tsira daga kisan gilla da 'yan ta'addar FARC suka jagoranta, da kuma tafiyarsa na yafewa wadanda suka yi yunkurin ... more
Labarin Alex
Wani mutum dan kasar Colombia da ya tsira daga kisan gilla da 'yan ta'addar FARC suka jagoranta, da kuma tafiyarsa na yafewa wadanda suka yi yunkurin kashe shi, ta hanyar kaunar Yesu Kristi.
-
Labarin Shafia
Mafarkin sace-sacen Shafia ya kare lokacinda ta sami danyen kofar gidan yarinta a bude. Sai dai, yayinda mafarki mai ban tsoro ya kare, wani ya fara.
-
Labarin Salavat
Salavat ya san yadda ake zaman kurkuku saboda imaninsa. Ya kuma san yadda iyalinsa suka sha wahala. Yanzu yana tunani za a iya mayar dashi a kurkuku.
-
Labarin Padina
Padina ta kuduri aniyar kashe kanta. Ta yi shirin girmama Allah...ta hanyar kunyata Yesu Kristi. Itace cikakkiyar Musulma, amma ba da jimawa ba Musulm... more
Labarin Padina
Padina ta kuduri aniyar kashe kanta. Ta yi shirin girmama Allah...ta hanyar kunyata Yesu Kristi. Itace cikakkiyar Musulma, amma ba da jimawa ba Musulmai zasu nemi su kashe ta.
-
Labarin Bounchan
An girmama shi a matsayinsa na sojan gurguzu. An ki shi a matsayin mai bin Yesu Kristi. An daure shi fiye da shekaru goma saboda Kristi.
-
Labarin Victoria
Yayin da Victoria da 'yan'uwanta masu bi a Majami'ar Deeper Life da ke Gombe, Nigeria, suke addu'a tare don majami'u da aka tsananta musu, basu iya tu... more
Labarin Victoria
Yayin da Victoria da 'yan'uwanta masu bi a Majami'ar Deeper Life da ke Gombe, Nigeria, suke addu'a tare don majami'u da aka tsananta musu, basu iya tunanin yadda su kansu zasu fuskanci tsanantawa ba.
-
Labarin Liena
Yayin da Liena ke addu'a, ta mika ranta ga Allah don ta zama shaidan Sa a Siriya mai fama da yaki. Amma ta fahimci Allah yana neman fiye da ranta. Shi... more
Labarin Liena
Yayin da Liena ke addu'a, ta mika ranta ga Allah don ta zama shaidan Sa a Siriya mai fama da yaki. Amma ta fahimci Allah yana neman fiye da ranta. Shin za ta iya yin wannan alkawari?
-
Labarin Suta
Dubi yadda biyayyar Suta ga Allah, cikin komawa ga kauyen da masu fafutukar Hindu suka umarce shi da ya bari, ba kawai ya canza rayuwarsa ba amma har ... more
Labarin Suta
Dubi yadda biyayyar Suta ga Allah, cikin komawa ga kauyen da masu fafutukar Hindu suka umarce shi da ya bari, ba kawai ya canza rayuwarsa ba amma har da mutumin da yi gaba da shi.
-
Labarin Hannelie
Lokacin da Hannelie da iyalinta suka bar gidansu mai dadi a Afirka ta Kudu don yin hidima a fagen daga a Afghanistan, sun san hadarin yin haka. Amma d... more
Labarin Hannelie
Lokacin da Hannelie da iyalinta suka bar gidansu mai dadi a Afirka ta Kudu don yin hidima a fagen daga a Afghanistan, sun san hadarin yin haka. Amma dai ba zasu musanci kiran Allah ba.
-
Labarin Richard
Wannan shine labarin yadda amincin da wahalar mutum daya suka kai ga hanyar sadarwa ta duniya don goyon baya ga Kiristoci da aka tsananta.
-
Labarin Fassal
Wannan bidiyo zai tsima ku kuma ya kalubalanci sauran Kiristoci don yin addu'a ga 'yan'uwanmu Kiristocin Paskistan da kuma masu bi wadanda aka tsanan... more
Labarin Fassal
Wannan bidiyo zai tsima ku kuma ya kalubalanci sauran Kiristoci don yin addu'a ga 'yan'uwanmu Kiristocin Paskistan da kuma masu bi wadanda aka tsananta musu a duk kewayen duniya.
-
Labarin Sang-chul
An bada labarin ta idanun daya daga cikin almajiran Fasto Han, wato Sang-chul, mutumin da ya bi tafarkin mashawarcinsa ta hanyar ci gaba da wa'azin bi... more
Labarin Sang-chul
An bada labarin ta idanun daya daga cikin almajiran Fasto Han, wato Sang-chul, mutumin da ya bi tafarkin mashawarcinsa ta hanyar ci gaba da wa'azin bishara ga mutanen Koriya ta Arewa, duk da hadarin yin haka.