


Shan Azaba Domin Kristi
ፊልም 1:04:17 2019
Shaida mai ban mamaki na Fasto Richard Wurmbrand kamar yadda ya fade shi a cikin mihummin takarda a kasuwanin duniya mai suna Tortured for Christ. A shekarar 1945, 'yan Kwaminisanci sun kwace mulki kuma sojojin Rasha miliyan daya suka kwarara cikin masoyiyarsa Romania. Yan sandan asiri sun cafke Fasto Wumbrand wadda suka rike a matsayin "Dan Fursuna Mai Lamba 1." Shekaru 14 na azabtarwa da ba a zata ba a kurkukun Kwaminisanci bai iya karya imaninsa ba.
