Bangaskiyar Jarumi - Jerin
系列 13 劇集
Wahala domin sunan Kristi tana faruwa a duk fadin duniya kuma muna da alhakin yin addu'a da tallafawa 'yan'uwanmu maza da mata a cikin wadannan kasashe masu wahala. A cikin wadannan gajerun fina-finai guda takwas daga Muryar Shahidai, mabiyan Kristi wadanda aka tsananta musu a cikin nahiyoyi uku suna bada labarin bege da bangaskiyar su a cikin tsaninin wahala. Tsayyayar bangaskiya da yafewa da suka yi a gaban masu azabtarwa zai tunatar mana da manyan zukatan 'yan'uwanmu maza da mata na sauran duniya.
劇集
-
Labarin Sarah
An kama Sarah kuma an yi mata dukan tsiya saboda taimakawa wajen buga mujallar majami'ar asirince.
-
Labarin Alex
Wani mutum dan kasar Colombia da ya tsira daga kisan gilla da 'yan ta'addar FARC suka jagoranta, da kuma tafiyarsa na yafewa wadanda suka yi yunkurin ... more
-
Labarin Shafia
Mafarkin sace-sacen Shafia ya kare lokacinda ta sami danyen kofar gidan yarinta a bude. Sai dai, yayinda mafarki mai ban tsoro ya kare, wani ya fara.
-
Labarin Salavat
Salavat ya san yadda ake zaman kurkuku saboda imaninsa. Ya kuma san yadda iyalinsa suka sha wahala. Yanzu yana tunani za a iya mayar dashi a kurkuku.
-
Labarin Padina
Padina ta kuduri aniyar kashe kanta. Ta yi shirin girmama Allah...ta hanyar kunyata Yesu Kristi. Itace cikakkiyar Musulma, amma ba da jimawa ba Musulm... more
-
Labarin Bounchan
An girmama shi a matsayinsa na sojan gurguzu. An ki shi a matsayin mai bin Yesu Kristi. An daure shi fiye da shekaru goma saboda Kristi.
-
Labarin Victoria
Yayin da Victoria da 'yan'uwanta masu bi a Majami'ar Deeper Life da ke Gombe, Nigeria, suke addu'a tare don majami'u da aka tsananta musu, basu iya tu... more
-
Liena: Syria
As Liena prayed, she offered God her life in order to be His witness in war-torn Syria. But she sensed God asking for more than her own life. Could sh... more
-
Labarin Suta
Dubi yadda biyayyar Suta ga Allah, cikin komawa ga kauyen da masu fafutukar Hindu suka umarce shi da ya bari, ba kawai ya canza rayuwarsa ba amma har ... more
-
Labarin Hannelie
Lokacin da Hannelie da iyalinta suka bar gidansu mai dadi a Afirka ta Kudu don yin hidima a fagen daga a Afghanistan, sun san hadarin yin haka. Amma d... more
-
Labarin Richard
Wannan shine labarin yadda amincin da wahalar mutum daya suka kai ga hanyar sadarwa ta duniya don goyon baya ga Kiristoci da aka tsananta.
-
Labarin Fassal
Wannan bidiyo zai tsima ku kuma ya kalubalanci sauran Kiristoci don yin addu'a ga 'yan'uwanmu Kiristocin Paskistan da kuma masu bi wadanda aka tsanan... more
-
Sang-chul: North Korea
The story is told through the eyes of one of Pastor Han’s disciples, Sang-chul, a man who has followed in his mentor’s footsteps by continuing to shar... more